ads:::

YADDA AKE SAMUN KUDI TA YANAR GIZO A NAJERIYA (NIGERIA)

YADDA AKE SAMUN KUDI TA YANAR GIZO A NAJERIYA (NIGERIA) Kamar yadda na fada a sama wannan shafi namu AREWAPRESS1 ya shirya muku wani kundi da zai taimaka muku don sanin yadda ake amfana ko samun kudi a yanar gizo tare da misalai kamar yadda zasu biyo a baya. Babushakka a kafar yanar gizo za a iya samun kudi daga Naira Dubu Dari Biyu har ya zuwa Million daya duk wata. (200,000 – 1, 000,000) kuma zasu shiga kai tsaye ne ta Asusun Ajiyarku. Mafi kyawun hanyoyin samun kudi a kafar yanar gizo ita ce a koya daga masana ko kuma ince wadanda suka san kan abin. A wannan kudi namu za a samu sababbin hanyoyin da za a samu kudade ta kafar yanar gizo inda muka sake wadannan bayanan badon komai ba sai don al’umarmu hausawa ko masu jin hausa su amfana. Idan har kuna biye damu zamu kasa wannan daraci namu gida bakwai ne inda zamu sake bayanan namu a duk mako/sati. Don haka ga mai so ya samu gajiyar wannan kasidar tamu dole ne ya kasance yana bibiyar mu lokaci zuwa lokaci. A wannan kasida tamu babushakka zaku ga wasu mihimman damammaki na yadda ake samun kudi a kafar yanar gizo ku kuma yin kasuwanci mai cike da riba a wannan yanar ta gizo a wannan kasa tamu najeriya (Nigeria). AREWAPRESS1 mun rubuta wannan ne domin masu sha’awar farawa na matakin farko. Don haka a wannan kasida zamu koyar daku sannu-sannu har ku fahimta da iyawar mai duka. Ku kasance tare da wannan shafi namu kuma ku sanar da masoyanku da abokai nagari irin wainar da ake toyawa a ciki… Zamuyi farin ciki idan kuka yada wannan bayani zuwa ga yan uwa da abokan arziki ta kafar sadarwa kamar Facebook, Twitter, WhatApps da sauransu. Share it to your Friends on Facebook, Twitter, WhatApps etc

Post a Comment

0 Comments

Contact Form

Name

Email *

Message *

Translate

LATEST POST