SABUWAR
HANYAR SAMUN DUBU GOMA 03/12/2018
Sanin kanku ne abaya trader moni suna bada naira 10,000 amma
bayan wasu lokuta sai suka kulle  amma
yanzu haka sun cigaba da aiki  amma sai
suka chanja tsari  wato suka koma bin
kasuwanni  da ma,aikatu 
Domin yiwa mutane register  to wanan hanya da muka zo maku da ita itace
sabuwar hanyar da zakabi domin kasamu naka 
abu na farko ka samu layinka mai kudi a ciki sai ka dannan
*540*256*14#
Bayan ka dannan zasu tambayeka cewa kanasan karban aron kudi
daga tradermoni  10,000
Domin amincewa ka danna 1 idan baka bukata ka  danna 2
Kai tsaye ka dannan 1 zasuce maka  zasu turo maka nan da wasu lokuta  sai ka jira 
Wannan shine hanyar da kaima zaka samu naka rabon idan
kanada tambaya zaka iya ajewa 
Kayi share domin wasu suma su karu
Post by: Nasir NK
C.E.O
AREWAPRESS1


2 Comments