SABUWAR
HANYAR SAMUN DUBU GOMA 03/12/2018
Sanin kanku ne abaya trader moni suna bada naira 10,000 amma
bayan wasu lokuta sai suka kulle amma
yanzu haka sun cigaba da aiki amma sai
suka chanja tsari wato suka koma bin
kasuwanni da ma,aikatu
Domin yiwa mutane register to wanan hanya da muka zo maku da ita itace
sabuwar hanyar da zakabi domin kasamu naka
abu na farko ka samu layinka mai kudi a ciki sai ka dannan
*540*256*14#
Bayan ka dannan zasu tambayeka cewa kanasan karban aron kudi
daga tradermoni 10,000
Domin amincewa ka danna 1 idan baka bukata ka danna 2
Kai tsaye ka dannan 1 zasuce maka zasu turo maka nan da wasu lokuta sai ka jira
Wannan shine hanyar da kaima zaka samu naka rabon idan
kanada tambaya zaka iya ajewa
Kayi share domin wasu suma su karu
Post by: Nasir NK
C.E.O
AREWAPRESS1
2 Comments