YADDA
ZAKA SAMU 22GB A LAYIN MTN
wannan sabuwar hanya ce ta samun 22gb domin abubuwan da ake
bukata shine tsohon sim wanda
yai kamar wata uku zuwa hudu ba,asakashi a waya ba domin
idan ya zama yana kan waya to fa ba
dole ne su baka ba
amma wasu layukan [sim card] ana sa,a
a samu sai dai wani zakaga sun
bada 500mb ko kasa da haka
abinda zaakayi shine ka dakko sim dinka ka sai ka danna *131*4#
idan kagama sai kadanna *559*4#
zakaga ni allah ya taimka
POST: Nasir NK
0 Comments