Yadda zaka samu traffic a website dinka
Da yawa mutane sunasan samun traffic a website nasu amma sai dai kash basusan yadda zasuyi sidings samun view's ba to yau nazo maku da hanya mai sauki da zaka samu traffic marasa yankewa a site naka da farko hanyoyin samun traffic sunada yawa amma ga wasu saga cikinsu .
(Good content)
Kirkirar darasi wato post naka na kanka ba wai copyright ba wannan itace hanyar datafi kowace hanya kawo view marsa yankewa
Domin da yawa shafikan mu na arewa zaka yawancin darusan dazaka bani acikinsu copyright NE
Amma idan ka zauna ka kirkiro post naka to zaka dinga samun maziyarta daga gurare daban daban
(Facebook)
Share na post a shafin Facebook ba karamin taimakawa yake ba wajan samun maziyarta
(Facebook boost post)
Bada tallan darasinka wato (POST) a shafin Facebook
Yana bada damar samun maziyarta masu matukar yawa a site naka
(Facebook page promoters)
Promoting na page dinka na Facebook shima yana kawo view's
Akwai shafuka irinsu
Twitter, pinterst,Google+,yahoo,bing,
Da zaka iya samun traffic
Batare da kayi tracking na views ba
A post dina na Gaba zanxo maku da hanyar da zaku samu sama da 5k view a kwana daya
0 Comments