ads:::

GOOGLE ADSENSE YADDA ZAKAI APPLY NA ADS

A harkar network a yanzu babu abinda yafi kawo kudi irin adsense kasanc war haka tasa matasa masu harkar network suka maida hankalinsu akan adsense to amma wasu suna fuskantar wasu matsaloli daga masu company na adsense . Sau da yawa zakaji mutane suna korafi akan sunyi apply na google ads amma sunki yin approve wasu har sau biyu zuwa uku suke kafin sudace amma akwai abubuwa da yawa daya kamata kayi kafin applyn na google adsense. Kafin kayi applyn na adsense dolene ka kiyaye dokokinsu wanda idan kasan ma ka karya to ya kamata kaje ka kyara kafin apply. DOKOKIN Googl adsense Kafin kayi apply yazama bakada posting na batsa ko kuma wanda akaci mutuncin wasu saboda adsense yan kasuwa ne basa son bada talla ga wanda keyin post na abubuwan dazai batawa masu sayaiya rai ma,ana dai sai anje site dinka za,a ga tallansu sukuma sai ka tsaftace zasu baka. Dole ne karage sanya hotuna yayin posting idan da halima karkasa sai bayan sunyi approve domin su adsense basa son site din da hotuna sukai yawa idan kafiye sanya hoto zasu fadama ne ka koma youtube domin su basa son yawan hoto ko kuma kacire posting din. Katabbatar kafin kanemi applyn na adsense site dinka ya samu views akalla 500views kuma kuma dadewar site dinka da create yakai kamar 1month. Katabbatar baka copyright kuma akalla kanada posting kamar 20post ko samada haka domin adsense basa son site din da baida content kuma ya zama acikin posting dinka kana dogon post akalla mai word 200word ko sama da haka. Katabbatar kasanya about, contact a site naka saboda adsense basa bawa site din da baida about sadoba kamar baida asali ne ko ko kuma suce bazasuyi approve ba saboda basu yadda da site dinba saboda scammers. Haka kuma ka tabbatar template dinka mai kyaune ma,ana ba wanda zakana ganin rubutu yana hadewa da yan uwashi bane idan san samune body background dinshi ya kasance farine ko kuma light-ash shi kuma kalar text din black saboda sune dai kalolin da akafiso domin sunfi kyau ga juna. Dokane dan adsense sun karbeka kadinga selp click ma,ana kadinga click akanshi da kanka dolene sai dai wani yaima kuma kafin aima dole sai kanada views a kallah 200 ko samada haka a rana kuma karya wuce 2click a device daya ma,ana a waya ko computer daya. Idan kagama da wannan sai katafi cikin blog dinka kai clicking earning ko kai tsaye kaje adsensegoogle.com kai sigup kacike duk guraben da abubuwan da sukace ma,ana sunan site,address,number da sauransu Idan akwai abinda baka ganeba kana iya aje tambayarka ko ka kira 08130000601 ALLAH YA BADA SA’A Nasir NK AREWAPRESS1

Contact Form

Name

Email *

Message *

Translate

LATEST POST