ads:::

YADDA ZAKA SAYI DATAR 1GB 200



Shin Kunada Labarin Wannan Promo Na MTN 
Ta Yadda Zaka Sai Data Mai Sauqin Gaske

Domin Kuwa Zaka Iya Siyan 1gb akan N200  Tareda 4GB Akan N1000

Abuna Farko Da Zaka Farayi Shine

Kayi Addu, ar Allah Yasa Layin Ka Yana Cikin Wadanda Zasuyi Domin Ko Ba Kowani Layi Ne Yakeyi Ba


Sai Ka Dial  *131*65#

Zaka Gansu
Dana N100 subaka 335mb
valid 3days

1gb N200

valid 1week


4gb N1000 valid 1month

Amma Ka Tabbata Ka Gwada Codes Din Kafin  Kasa Kudi Domin Na Fada Muku Ba Kowani Layi Yakeyi Ba

Idan Ka Gwada Sunce Maka


Insufficient Balance


To Kayin Ka Zaiyi

Idan Kuma Sukace

You Are Not Eligible For This Offer


Toka Haqura Layin Bazaiba


Amma Idan


Insufficient Balance Ne Zaiyi Saika Zabi Wanda Zaka Iya A Cikin

Deal Din


Fatan Sa ,a

Kuyi Share Domin Wasu Su Qaru

Post a Comment

0 Comments

Contact Form

Name

Email *

Message *

Translate

LATEST POST