{#MTN} YADDA
ZAKU SAYI  2.5GB N1000 DA 1.5GB N500 A
LAYIN MTN
Assalamu alaikum kuna tare da AREWAPRES1 yau zamu zo muku da
bayani akan yadda ake sayan  1.5gb akan
500 domin kowa yasan sai ansa naira 1000 ake iya samun wannan   da kuma yadda zaku sayi 2.5gb akan 1000  wannan tsarin ba ako wane sim yakeyi ba kamar
dai na dayan wato wanda ake sayan gb akan 200 only
Kar na cikaku da surutu 
ga yadda zakuyi abin da ake  nema
sune layin mtn da katin 1k ko kuma 500 SAI 
sanya katin ta yadda akesawa kamar dai yadda kasaba *555*NUM# idan
kagama sakawa sai ka danna wannan number din idan kanasan na 1000 *131*106#
wato 2.5gb wannan kuma na 500 *131*103#
Ku kasance tare damu domin samun abubuwa da dama dan gane da
network da sauran cheating
Aha ahuta lafiya
Kayi share dan wasu 
su karu 
Post by: Nasir kanawa
C.E.O 
AREWAPRESS1


0 Comments